Yayin da ake fatan samun sauki game da gobarar dajin da ta addabi yankin Los Angeles na jahar California kuma sai ga shi wata ...
Kura ta fara tashi game da yadda aka kashe wasu makudan kudade a Ghana kan Babbar Majami'ar Kasa (National Cathedral).
Wadanda muka zanta da su daga wadan nan kananan hukumomi sun ce a yanzu wadan nan 'yan bindiga suna shigowa jihar Neja ne su ...
Kamfanin Dillancin Labarai na Associated Press ya samu kwafin yarjejeniyar da aka tsara, sannan wani jami'in Masar da wani ...
Kamfanin na Olaosebikan ya doke ABOLOBI na Afirka ta Kudu da Xinjiang Shawan Oasis na kasar China. Washington D.C. — ...
Zulum ya jajantawa wadanda harin ya rutsa da su da iyalansu tare da ba da tabbacin cewar za a gano wadanda suka bata sannan a ...