Yayin da ake fatan samun sauki game da gobarar dajin da ta addabi yankin Los Angeles na jahar California kuma sai ga shi wata ...
Wadanda muka zanta da su daga wadan nan kananan hukumomi sun ce a yanzu wadan nan 'yan bindiga suna shigowa jihar Neja ne su ...
Kura ta fara tashi game da yadda aka kashe wasu makudan kudade a Ghana kan Babbar Majami'ar Kasa (National Cathedral).
Kamfanin na Olaosebikan ya doke ABOLOBI na Afirka ta Kudu da Xinjiang Shawan Oasis na kasar China. Washington D.C. — ...
Zulum ya jajantawa wadanda harin ya rutsa da su da iyalansu tare da ba da tabbacin cewar za a gano wadanda suka bata sannan a ...
Kamfanin Dillancin Labarai na Associated Press ya samu kwafin yarjejeniyar da aka tsara, sannan wani jami'in Masar da wani ...
Ma'aikatan kashe gobara a kudancin California suna ci gaba da fafatawa da gobarar daji a yankin Los Angeles, yayin da masu ...
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar ya kafa dokar haramta wa 'yan kasashen waje shiga kasar ba tare da takardun ...
Za a sanar da sunayen zababbun ne yanzu a ranar 23 ga Janairu, Hukumar Academy of Motion Picture Arts and Sciences ta fada a ranar Litinin Kamar yadda AP ya ruwaito. Washington D.C. — An jinkirta ...
Shugaban ya bayyana cewa kusan mutum 6,000 sun riga sun yi rijista don amfana da wannan shirin, kuma har an fitar da dala ...
A bara, Amurka ta zartar da dokar da za ta tilastawa ByteDance kodai ya sayar da dandalin TikTok ko kuma ya rufe shi kan nan ...
Kasashen EU 6 sun bukaci kungiyar ta sassautawa Syria takunkuman da ta kakaba mata a fannonin sufuri da makamashi da harkar ...